Afirka
TRT Afirka Labarai
Afirka
Abubuwa 5 da Shugaba Tinubu ya mayar da hankali kansu a jawabinsa na Ranar Dimokuraɗiyya a Nijeriya
Shugaban Nijeriya, Bola Ahmed Tinubu ya yi jawabi ga ƙasar don bikin Ranar Dimokuraɗiyya, inda ya taɓo batutuwa da suka shafi kafawa da ɗorewar tsarin, da kuma tattalin arziki da ci-gaban ƙasa.Labarai
Duniya
Kai-tsaye: Blinken ya tafi Qatar bayan martanin Hamas kan sulhu da Isra'ila
Yaƙin Isra’ila a Zirin Gaza da aka mamaye ya shiga rana ta 250, ya kashe aƙalla Falasɗinawa 37,164 — kaso 71 mata da yara da jarirai — ya jikkata mutane 84,832, sannan an yi amanna fiye da mutum 10,000 na ƙarƙashin ɓaraguzan gidajen da aka ruguza.Afirka
Yadda 'yan bindiga suka kashe mutum 26 har da 'yan sanda a Katsina
Rahotanni sun bayyana cewa wasu gungun 'yan bindiga ne a kan babura suka kai farmaki ƙauyukan jihar Katsina a yammacin ranar Lahadi, inda suka kashe gomman mutane ciki har da 'yan sanda, sannan suka jikkata wasu mutane tare da garkuwa da wasu.Duniya