TRT Afirka Labarai
Labarai
Duniya
Erdogan na Turkiyya ya soki yadda Amurka ke murƙushe zanga-zanga a jami'o'i
Isra'ila ta kwashe kwana 209 tana yaƙi a Gaza, abin da ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 34,568 — kashi 70 jarirai ne da ƙananan yara da mata — sannan suka jikkata fiye da mutum 77,765 kana sama da mutum 10,000 na binne a ɓaraguzan gine-gine.Duniya
Zanga-Zangar ɗalibai ta adawa da yaƙin Isra'ila a Gaza: Ga abubuwan da ke faruwa a jami'o'in Amurka
Jami'ar Columbia ta fara dakatar da daliban da suka bijirewa wa'adin da aka ba su na watsewa daga zaman dirshan din da suke yi, kuma 'yan sanda sun yi kame a Jam'ar Texas, inda aka kama sama da mutum 1,000 a fadin Amurka. Ga dai wasu:Duniya