Duniya
Kai-tsaye: China ta ce tana fata Kotun ICC za ta yi adalci a shari'ar Isra'ila da Gaza
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza, ya shiga rana ta 228 inda aka kashe akalla mutum 35,562 - kashi 70 jarirai ne da yara da mata - an raunata sama da 79,652 yayin da ake fargabar sama da mutum 10,000 na karkashin baraguzan gine-ginen da aka rusa.Afirka