Kasuwanci
TRT Afirka Labarai
Labarai
Duniya
Kai-tsaye: Hamas ta amince da shawarar Qatar da Masar ta tsagaita wuta a Gaza na — Haniya
Yaƙin Isra'ila a Gaza ya shiga kawana na 213, inda ya yi sanadin mutuwar aƙalla Falasɗinawa 34,683 — waɗanda kashi 70 daga cikinsu jarirai ne da yara da mata — sannan sama da mutum 78,018 ne suka jikkata.Kasuwanci
Nijeriya ta rage yawan lantarkin da take sayar wa Nijar da Benin da Togo
A wata sanarwa da hukumar ta fitar, ta ce sashen da ke samar da wutar lantarkin ya jawo wahalhalu ga ƴan Nijeriya sakamakon an fi bayar da muhimmanci ga wutar lantarkin da ake bai wa ƙasashen waje fiye da kwastamomin cikin gida.Afirka