Duniya
TRT Afirka Labarai
Duniya
Kai-tsaye: Kotun duniya ta ICJ ta yi watsi da buƙatar hana Jamus fitar da makamai zuwa Isra'ila
Hare-haren da Isra'ila ke kaiwa Gaza da aka yi wa ƙawanya - wanda yanzu haka ya shiga rana ta 207 - ya kashe Falasdinawa akalla 34,488 tare da raunata wasu 77,643 yayin da ake ci gaba da kira ga Firaministan Isra'ila Netanyahu da ya sauka daga mulki.Labarai
Duniya
Tana ƙasa tana dabo ga masu zanga-zangar goyon bayan Gaza a Amurka kan batun kudin makaranta, tuhuma, maki da kammala karatu
Masu zanga-zangar nuna adawa ga yaki da nuna goyon baya ga Gaza a Amurka na fuskantar tsaka mai wuya - suna aiki da 'yancin da suke da shi na fadin albarkacin baki - ko kuma su raya hakkin mallakar matsuguni. zuwa ajujuwa ko kammala karatun jami'a.Duniya