Duniya
TRT Afirka Labarai
Duniya
Kai-tsaye: Amurka na so a yi bincike kan bidiyon da ya nuna sojojin Isra'ila suna binne mutane da ransu
Yaƙin da Isra'ila ta kwashe kwana 175 tana yi a yankin Gaza da ta mamaye, ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 32,552 sannan ta jikkata fiye da mutum 74,980 a yayin da Kotun Duniya ta umarce ta da ta daina jefa Gaza cikin bala'in yunwa.Labarai
Duniya