Afirka
TRT Afirka Labarai
Afirka
Dana Air: An bayar da umarnin yin bincike kan kamfanonin jiragen sama a Nijeriya
Ministan Ma'aikatar Sufurin Jiragen saman Nijeriya Fetus Keyamo ya umarci hukumar NCAA ta dakatar da kamfanin jirgin Dana, yana mai cewa hatsarin jirgin kamfanin na baya-baya ya haifar da fargaba game da lafiyar fasinjoji da ayyukan ma'aikatar.Labarai
Duniya
Kai-tsaye: Dakarun Isra'ila sun kama Falasɗinawa 7 a samamen da suka kai Gaɓar Yammacin Kogin Jordan
Yakin da Isra'ila take yi kan al'ummar Gaza da aka yi wa ƙawanya ya shiga rana ta 203, inda ya yi sanadin mutuwar Falasdinawa akalla 34,305 - kashi 70% jarirai ne da yara da mata - tare da raunata sama da mutum 77,293.Duniya
'Yan Houthi na Yaman sun kai hari kan jiragen ruwan Isra'ila da Amurka da Birtaniya 102 a rikicin Gaza
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza, ya shiga rana ta 202. An kashe aƙalla Falasɗinawa 34,262 - galibinsu jarirai da yara da mata. An jikkata sama da 77,229. MDD ta ce an aikata "laifin yaƙi" bayan gano gawa sama da 300 a kaburburan bai-ɗaya a Gaza.Duniya
Ambaliya: An samu rahoton ɓullar wata cuta mai alaƙa da gurɓataccen ruwa a Dubai
A ranar 16 ga watan Afrilu ne aka tafka ruwan sama kamar da bakin ƙwarya a Dubai ta Hadaddiyar Daular Larabawa wanda ya kawo tsaiko a wasu sassan ƙasar da dama kana lamarin ya haifar da ambaliyar ruwa da ya mamaye wasu birane.Türkiye