Duniya
TRT Afirka Labarai
Duniya
Kai-tsaye: Ireland na shirin amincewa da Falasɗinu a matsayin ƙasa mai 'yancin kanta
Isra'ila ta kwashe kwana 229 tana kai hare-hare a Gaza abin da ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 35,647 — galibinsu jarirai, mata da yara — sannan ta jikkata sama da mutum 79,652, kuma mutum sama da 10,000 na binne a ɓaraguzan gine-gine.Labarai
Duniya
Kai-tsaye: An dakatar da rabon abinci a Rafah saboda rashin tsaro –– UNRWA
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza, ya shiga rana ta 228 inda aka kashe akalla mutum 35,562 - kashi 70 jarirai ne da yara da mata - an raunata sama da 79,652 yayin da ake fargabar sama da mutum 10,000 na karkashin baraguzan gine-ginen da aka rusa.Afirka
Ana zargin wasu Amurkawa da hannu a yunƙurin juyin mulki a DR Congo
Ana ci gaba da bincike kan harin da aka kai fadar gwamnatin Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo da ke Kinshasa a ƙarshen mako wanda madugun ɗan adawa Christian Malanga ya jagoranta lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane shida da kama mutane da dama.Duniya