TRT Afirka Labarai
Duniya
Kai-tsaye: Isra'ila ta kai munanan hare-hare ta sama a sansanin Nuseirat da Rafah
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza, ya shiga rana ta 201. An kashe aƙalla Falasɗinawa 34,183 - galibinsu jarirai da yara da mata. An raunata wasu sama da 77,143. MDD ta ce an aikata "laifin yaƙi" bayan gano gawa sama da 300 a kaburburan bai-ɗaya a Gaza.Labarai
Afirka