Türkiye
TRT Afirka Labarai
Türkiye
Uwargidan shugaban Turkiyya ta halarci taron matan shugabannin Afirka kan sankara a Nijeriya
Taron, wanda aka fara gudanar da irinsa a Turkiyya a 2016 ƙarƙashin jagorancin Emine Erdogan, ya mayar da hankali ne kan lalubo hanyoyin zamani na riga-kafi, da saurin gano sankara da kuma magance cutar a ƙasashen Afirka mambobin ƙungiyar ta OIC.Labarai
Afirka
Mutum 11 cikin waɗanda aka cinna wa wuta a masallaci a Kano sun mutu – 'Yan sanda
"Dama tun lokacin da aka kawo mutanen lokitoci sun fahimci wutar ta yi musu mummuar illa, dukkansu fiye da rabin jikinsu ya ƙone. Kuma babban haɗari ne ga ɗan adam ya samu irin wannan ƙuna,” a cewar Kwamishinan Lafiya na Kano Dr Abubakar Labaran.Duniya