Duniya
Kai-tsaye: Kwashe mutane da Isra'ila ke yi daga Rafah na iya jawo mummunan rikici — Hamas
Yaƙin Isra'ila a Gaza ya shiga kawana na 213, inda ya yi sanadin mutuwar aƙalla Falasɗinawa 34,683 — waɗanda kashi 70 daga cikinsu jarirai ne da yara da mata — sannan sama da mutum 78,018 ne suka jikkata.Afirka