Karin Haske
TRT Afirka Labarai
Labarai
Afirka
Benin ta kama wasu ‘yan Nijar bisa zargin leƙen asiri
A wata sanarwa da ya fitar a ranar Alhamis, mai gabatar da ƙara na musamman Mario Metonou ya ce mutanen sun shiga wurin da bututun man yake ne a asirce kuma ya yi zargin cewa mutum biyu daga cikinsu 'yan leƙen asirin gwamnatin sojin Nijar ne.Afirka
Nijeriya na fama da matsanancin ƙarancin abinci mai gina jiki — Ministan Lafiya
Farfesa Pate wannan ya ce matsalar abar ta da hankali ce, ganin cewa rahoton UNICEF ya nuna cewa kimanin yara miliyan biyu ne ke fama da matsanancin ƙarancin abinci mai gina jiki, inda 40% na yaran suke a jihohi shida.Duniya