Duniya
TRT Afirka Labarai
Duniya
Kai-tsaye: Mamayar da Isra'ila za ta yi a Rafah za ta zama 'mummunan bala'in da baki ba zai iya faɗa ba' — MDD
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza ya shiga kwana na 208, inda ya yi sanadin mutuwar aƙalla Falasɗinawa 34,535 – kashi 70 daga cikinsu jarirai ne da yara da mata - tare da jikkata sama da 77,704.Labarai
Duniya
Kotun duniya ta ICJ ta yi watsi da buƙatar hana Jamus fitar da makamai zuwa Isra'ila
Hare-haren da Isra'ila ke kaiwa Gaza da aka yi wa ƙawanya - wanda yanzu haka ya shiga rana ta 207 - ya kashe Falasdinawa akalla 34,488 tare da raunata wasu 77,643 yayin da ake ci gaba da kira ga Firaministan Isra'ila Netanyahu da ya sauka daga mulki.Duniya