Duniya
TRT Afirka Labarai
Labarai
Duniya
Norway da Ireland da Sifaniya sun amince da Falasɗinu a matsayin ƙasa
A makonnin da suka gabata ne dai ƙasashen ƙungiyar Tarayyar Turai da dama suka bayyana shirinsu na amincewa da Falasɗinu a matsayin ƙasa, suna masu kafa hujja da cewa zaman lafiya ba zai samu ba a Gabas ta Tsakiya sai an samar da ƙasashe biyu.Duniya
Kai-tsaye: MDD ta dakatar da raba abinci a Rafah
Isra'ila ta kwashe kwana 229 tana kai hare-hare a Gaza abin da ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 35,647 — galibinsu jarirai, mata da yara — sannan ta jikkata sama da mutum 79,652, kuma mutum sama da 10,000 na binne a ɓaraguzan gine-gine.Duniya