Duniya
TRT Afirka Labarai
Duniya
Kai-tsaye: Jami'an tsaron Isra'ila da na Amurka sun tattauna kan Rafah ta wayar tarho
Isra'ila ta kwashe kwana 209 tana yaƙi a Gaza, abin da ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 34,568 — kashi 70 jarirai ne da ƙananan yara da mata — sannan suka jikkata fiye da mutum 77,765 kana sama da mutum 10,000 na binne a ɓaraguzan gine-gine.Labarai
Duniya
Yadda zanga-zangar ɗalibai ke neman durƙusar da jami'o'in Amurka
Ɗumbin ɗalibai daga jami'o'in Amurka da dama ne ke zanga-zanga inda ɗaliban ke kira ga jami’o’insu su yanke hulɗa da kamfanonin da ke da alaƙa da Isra’ila, inda a wasu jami’o’in ma, ana kira kan jami’o’in su yanke hulɗa da Isra’ilar baki ɗaya.Duniya