TRT Afirka Labarai
Labarai
Duniya
Kai-tsaye: An dakatar da rabon abinci a Rafah saboda rashin tsaro –– UNRWA
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza, ya shiga rana ta 228 inda aka kashe akalla mutum 35,562 - kashi 70 jarirai ne da yara da mata - an raunata sama da 79,652 yayin da ake fargabar sama da mutum 10,000 na karkashin baraguzan gine-ginen da aka rusa.Afirka
Ana zargin wasu Amurkawa da hannu a yunƙurin juyin mulki a DR Congo
Ana ci gaba da bincike kan harin da aka kai fadar gwamnatin Jamhuriyar Dimokuraɗiyyar Kongo da ke Kinshasa a ƙarshen mako wanda madugun ɗan adawa Christian Malanga ya jagoranta lamarin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane shida da kama mutane da dama.Duniya
Bayani kan jirgin helikwafta ƙirar Amurka da ya yi hatsari da shugaban Iran Raisi
An yi amannar cewar helikwafta samfurin Bell 212 da ya yi hatsari a arewacin Iran lamarin da ya yi sanadin mutuwar Shugaba Ebrahim Raisi da tawagarsa, ya kai aƙalla shekara 45 da ƙerawa kuma bayanai sun ce rundunar sojin Iran tana da irinsa guda 10.Afirka