TRT Afirka Labarai
Labarai
Duniya
Sojojin Isra'ila sun ce an yi musayar wuta da dakarun Masar
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza, ya shiga rana ta 234 inda aka kashe akalla mutum 35,984 - kashi 70 jarirai ne da yara da mata - an raunata sama da 80,643 yayin da ake fargabar sama da mutum 10,000 na karkashin baraguzan gine-ginen da aka rusa.Türkiye
Hare-haren da ake kai wa Rafah sun nuna haƙiƙanin Isra'ila — Shugaban Turkiyya Erdogan
Shugaban ƙasar Turkiyya Erdogan ya ce Firaministan Isra'ila Netanyahu yana kwaikwayon salon kisan ƙare dangi na tsohon shugaban ƙasar Yugloslavia Slobodan Milosevic da Radovan Karadzic na Bosniya da kuma Adolf Hitler na Jamus.Afirka
Mun gano maƙiya da ke son ta da hargitsi a Kano, za mu bi su har gida mu zaƙulo su – ‘Yan sanda
Kwamishinan 'yan sandan jihar Kano wanda ya yi jawabi a wajen wani taron manema labarai a Kano a daren Litinin ya ce masu son ta da hargitsin sun shirya kai farmaki wasu zaɓaɓɓun wurare a jihar, ciki har da Majalisar Dokoki.Duniya