Duniya
TRT Afirka Labarai
Duniya
Kai-tsaye: Isra'ila ta kashe Falasɗinawa kusan 34,600 a yayin da take ci gada da luguden wuta a Gaza
Isra'ila ta kwashe kwana 209 tana yaƙi a Gaza, abin da ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 34,568 — kashi 70 jarirai ne da ƙananan yara da mata — sannan suka jikkata fiye da mutum 77,765 kana sama da mutum 10,000 na binne a ɓaraguzan gine-gine.Labarai
Duniya