Duniya
TRT Afirka Labarai
Duniya
Kai-tsaye: Masu zanga-zanga a Isra’ila na kira kan a hamɓarar da gwamnatin Netanyahu
Yaƙin da Isra'ila ke yi a Gaza, ya shiga rana ta 226 inda aka kashe akalla mutum 35,386 - kashi 70 jarirai ne da yara da mata - an raunata sama da 79,336 yayin da ake fargabar sama da mutum 10,000 na karkashin baraguzan gine-ginen da aka rusa.Labarai
Afirka
'An mayar da yankinmu saniyar-ware wurin rabon ayyukan gwamnatin tarayya'
Gwamnonin Arewa maso Gabashin Nijeriya sun yi ƙorafi dangane da wasu abubuwa da ke ci musu tuwa a ƙwarya daga ciki har da yadda titunan yankin da layin dogo suka lalace da kuma rashin saka yankin a wasu ayyuka na gwamnatin tarayya.Afirka
Masar ta musanta janyewa daga shirinta na shiga shari’ar Kotun Duniya da Isra’ila
A makon da ya gabata ne Ma’aikatar Harkokin Wajen Masar ta bayyana aniyarta ta shiga shari’ar da Afirka ta Kudu ke yi da Isra’ilar a gaban Kotun Duniya, sai dai wasu labarai sun rinƙa yawo kan cewa ƙasar ta janye, lamarin da Masar ɗin ta musanta.Duniya