Afirka
TRT Afirka Labarai
Afirka
Jiragen sojin Nijeriya sun kashe 'yan ta'adda da dama a jihar Neja
Air Vice Marshal Gabkwet ya ƙara da cewa bayanan da suka tattara sun tabbatar da cewa ƴan ta'addan su ne suka kai hari kan sojojin Nijeriya da ke yankin Bassa tare da binne abubuwan fashewa a hanyar Pandogari zuwa Alawa da ke Shiroro.Labarai
Duniya
Kai-tsaye: Yahudawa 'yan kama-wuri-zauna fiye da 500 sun mamaye Masallacin Ƙudus
Isra'ila ta kwashe kwana 205 tana kai hare-hare a Gaza, inda ta kashe Falasɗinawa aƙalla 34,388 — kashi 70 daga cikinsu jarirai da ƙananan yara da mata — tare da jikkata fiye da mutum 77,437 sannan kusan mutum 8,400 na binne a ɓaraguzan gine-gine.Duniya
Isra'ila ta kashe ƙananan yara 8 a sabbin hare-haren da ta kai Gaza
Yaƙin da Isra'ila ta kwashe kwana 204 tana yi a Gaza ya kashe 34,388 Falasɗinawa — kashi 70 daga cikinsu jarirai da ƙananan yara da mata — sannan mutum sama da 77,437 sun jikkata, yayin da ake fargabar mutum 8,400 na ƙarƙashin ɓaraguzan gine-gine.Duniya