Duniya
TRT Afirka Labarai
Duniya
Kai-tsaye: Taron Saudiyya zai mayar da hankali kan hare-haren da Isra'ila take kai wa al'ummar Gaza
Isra'ila ta kwashe kwana 205 tana kai hare-hare a Gaza, inda ta kashe Falasɗinawa aƙalla 34,388 — kashi 70 daga cikinsu jarirai da ƙananan yara da mata — tare da jikkata fiye da mutum 77,437 sannan kusan mutum 8,400 na binne a ɓaraguzan gine-gine.Labarai
Duniya
Isra'ila ta kashe ƙananan yara 8 a sabbin hare-haren da ta kai Gaza
Yaƙin da Isra'ila ta kwashe kwana 204 tana yi a Gaza ya kashe 34,388 Falasɗinawa — kashi 70 daga cikinsu jarirai da ƙananan yara da mata — sannan mutum sama da 77,437 sun jikkata, yayin da ake fargabar mutum 8,400 na ƙarƙashin ɓaraguzan gine-gine.Duniya