Duniya
TRT Afirka Labarai
Duniya
Kai-tsaye: Adadin wadanda suka mutu a Gaza ya haura 34,600 yayin da Isra'ila ke ci gaba da kai hare-hare
Isra'ila ta kwashe kwana 210 tana yaƙi a Gaza, abin da ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa aƙalla 34,596 — kashi 70 jarirai ne da ƙananan yara da mata — sannan suka jikkata fiye da mutum 77,816 kana sama da mutum 10,000 na binne a ɓaraguzan gine-gine.Labarai
Duniya